Home Blog Feedback

Barka Da Zuwa Shafin Littafan Hausa !

Akan Shafin

Barka da zuwa wannan shafi wanda ke kawo muku littafan Hausa wanda na rubuta su a harshen hausa, zuwa wannan shafi na Arewa novels.

Littafan da muke rubuta shi a wannan shafin na zuwa muku ne a bangaren blog, kuma wasu littafan muna rubuta su da dogon zango ko kuma a cikin sashe na daya zuwa biyu. Akwai kuma littafan da muke dauka ta murya kai tsaye.

Marubucin Mu

Yahaya Bala Sa'ad wanda ke da sha'awar rubuce-rubuce ta fannin rubuta littafan hausa, wanda ake kira a turance novels, ya rubuta littafan hausa da dama.

Manufar Mu

Manufar mu shine mu samar da littafan da a cikinsu akwai ilmantarwa da kuma fadakarwa.
Kai dai kawai cigaba da bibiyar mu don samun sababbin littafai ta hanyar Blog a wannan shafi.

Recent Blog Posts

  • [Post thumbnail] Almajirin Kauye 1
    Part 1 Mallam Habu dan kauyen wani gari ne, wanda keda yara biyu namiji Salihu dan shekara 12 da mace Sabira yar shekara 10, Habu sa'anar kiwon shanu ...Budo cikakke
  • [Post thumbnail] Mahakurci 1
    Part 1A garin tsamiya an samu mutane masu arziki da nasibi da kuma rashin tausayin talaka, yawancin su kuma matalauta ne. A cikin wani gida kuwa anyi ...Budo cikakke